Saturday, January 1, 2011

SIQO MAI ZAMANI

KABIR SIQO
Daya daga cikin manyan zaratan jarumain finafinan hasa a jihar katsina, kuma shararran mawaki wanda ya ciri tuta a jihar katsina, dama maaikatar shirya finafinai a hausa, jarumin ya kware bangarori dadama kamr su waka, kida, da kuma fitowa acikin finafinai
wasu daga cikin finafinansa
Baban daso
Firgiata samari
Sarkin aska
Yana iya
Badawiyya
Zaki sarki
Nasrunmillah
Dufana
Sabati
Babban zance
Natafi


KABIR SIQO

No comments:

Post a Comment